Tuesday, February 22, 2022

KAURA ZAI SAMAR WA KARUWAI 575 AIKI A BAUCHI

KAMAR YADDA JARIDAR VANGUAD TA RUWAITO https://shrinke.me/JaharBauchi

Monday, September 14, 2020

PAID QUESTIONS (USE YOUR KNOWLEDGE TO EARN MONEY)

Paid Questions Is now the best place for intelligent people and students You can Give-out your question that is boring you for a while for just small amount of money,and the one who solve it will take his share For example

Monday, December 17, 2018

YADDA AKE BUDE WEBSITE A KYAUTA ZAKA IYA SAMUN MAKUDAN KUDI TA HANYAR WANNAN SITE DIN (HOW TO CREATE YOUR OWN WEBSITE FOR FREE SIMPLE AND EASY EXLAIINED IN HAUSA

Asau da dama mutane kanso ace suma sun mallaki.wata kafa taau ta kansu wacce zasu iya anfani da ita wurin yada basirarsu ko  fasaharsu ga daukacin Al'umma.ko duniya gaba daya amanrashin saninbyadda akeyi sai kaga yanuwanmu hausawa sun zauna basayada irin nasu hikimar hakan yasaake gani lamarmu hausawa bamu iya komaiba sai film rawa da kidasai waka domin sunemost available abunda kawai AKE samu da Yaren Hausa a Internet ya kamata mu yunkura mu canza lae.
     Toh yan uwa ga damar ta samu ba ruwanka da kashe taro ballantana sisi a KYAUTA AKE budewa duk abunda kayi posting to za'a iya samunshi kai tsaye a google in anyi searching  a google  da Hausa za'a samu abunda ka rubuta
Ka danna wannan link din domin bude website dinka a kyauta https://www.blogger.com in kashiga sai nayi sign up da GMail?dinka dagana kuma Zakaga create free blog