Asau da dama mutane kanso ace suma sun mallaki.wata kafa taau ta kansu wacce zasu iya anfani da ita wurin yada basirarsu ko fasaharsu ga daukacin Al'umma.ko duniya gaba daya amanrashin saninbyadda akeyi sai kaga yanuwanmu hausawa sun zauna basayada irin nasu hikimar hakan yasaake gani lamarmu hausawa bamu iya komaiba sai film rawa da kidasai waka domin sunemost available abunda kawai AKE samu da Yaren Hausa a Internet ya kamata mu yunkura mu canza lae.
Toh yan uwa ga damar ta samu ba ruwanka da kashe taro ballantana sisi a KYAUTA AKE budewa duk abunda kayi posting to za'a iya samunshi kai tsaye a google in anyi searching a google da Hausa za'a samu abunda ka rubuta
Ka danna wannan link din domin bude website dinka a kyauta https://www.blogger.com in kashiga sai nayi sign up da GMail?dinka dagana kuma Zakaga create free blog
barka dai
ReplyDelete